BABBAN SIRRIN DAUKAKA
SIRRIN SAMUN DAUKAKA IN SHA ALLAHU idan kana bukatar Samun daukaka da Shahara cikin sai kayi wannan Sirrin in Sha Allahu zaka Samu daukaka da Shahara cikin Abunda duk kasa agaba in Sha Allahu Ga Sirrin kamar haka Za,ayi alwala ayi sallar nafila raka a biyu raka ar farko fatiha da ALAMNASHARAHA ta biyu fatiha da izaja a bayan sallama sai ayi istigfari Kafa 100 hailala Kafa 100 Salatin Annabi Kafa 100 sai afara WURIDIN ورفعناه مكاناعليا WARAFA,ANAHU MAKANAN, ALIYYA Kafa 999 sai ayi sujjada aroƙi Allah bukata to haka za,ayi kullum har tsawon kwana 3 ko 7 ajere Bayan ankammala sai ayi sadakar dabino ko alawa Indai ka daure kayi wan Nan aikin daga lokacin zaka fara Samun daukaka cikin harkansa kasa Agaba INSHA ALLAHU Izininsa ayiwa Annabi SALATI S A W Karin bayani Kira ko WhatsApp 08109988689






