Privacy Policy

Privacy Policy for Malamin Zaure 2

Wannan shafin (blog.malaminzaure.com.ng) yana bayyana yadda muke kare sirrin masu ziyara.

1. Talla (Ads): Muna amfani da Google AdMob a cikin apps dinmu guda 28, kuma muna iya saka tallan Google AdSense a wannan blog din nan gaba. Wadannan kamfanonin suna amfani da 'cookies' domin nuna maka talla mai dacewa.

2. Littattafai: Dukkan biyan kudi na littattafanmu (kamar Rijiyar Ramli) yana tafiya ne ta hanyar Paystack. Ba ma adana lambobin asusunka na banki.

3. Tuntuba: Idan kana da tambaya, yi mana magana a sulaiman31311@gmail.com.

Comments

Popular Posts