About Us

Barka da zuwa shafin Malamin Zaure 2. Ni ne Suleiman, AI-Assisted Developer mai zaman kansa. Ina da manhajoji (apps) guda 28 a Google Play Store wadanda suka shafi ilimin addini da rayuwa.

Wannan shafin an gina shi ne domin bayar da sahihin ilimi akan 'Ramli' da kuma Hisabi ta hanyar zamani. Burinmu shi ne saukaka wa mutane samun darussa da littattafai masu inganci a duk inda suke

Comments

Popular Posts