Skip to main content

Posts

Featured

BABBAN SIRRIN DAUKAKA

SIRRIN SAMUN DAUKAKA  IN SHA ALLAHU  idan kana bukatar Samun daukaka da Shahara cikin sai kayi wannan Sirrin in Sha Allahu zaka Samu daukaka da Shahara cikin Abunda duk kasa agaba in Sha Allahu  Ga Sirrin kamar haka Za,ayi alwala ayi sallar nafila raka a biyu raka ar farko fatiha da ALAMNASHARAHA ta biyu fatiha da izaja a bayan sallama sai ayi  istigfari Kafa 100 hailala Kafa 100  Salatin Annabi Kafa 100 sai  afara WURIDIN  ورفعناه مكاناعليا WARAFA,ANAHU MAKANAN, ALIYYA Kafa 999 sai ayi sujjada aroƙi Allah bukata to haka za,ayi kullum har tsawon kwana 3 ko 7 ajere  Bayan ankammala sai ayi sadakar dabino ko alawa Indai ka daure kayi wan Nan aikin daga lokacin zaka fara Samun daukaka cikin harkansa kasa Agaba INSHA ALLAHU   Izininsa ayiwa Annabi SALATI S A W Karin bayani Kira ko WhatsApp 08109988689

Latest Posts

My Medias

Falalar jumu'a

wannan video yanada matukar muhimmanci ga daliban ramli idan kataba link din zai kaika kan videon

HUKUNCIN ME CIKI A RAMLI

SIRRIN KASUWA (cikakke)

Wannan sirrin yanada kyau

Sirrin samun arziki

Gabatarwa

DARASI NA FARKO