Wannan sirrin yanada kyau
Sirrin samun arziki
Sunan Allah Ya Wahhabu
رَبَّنَا لَا تُزِغْ قُلُوبَنَا بَعْدَ إِذْ هَدَيْتَنَا وَهَبْ لَنَا مِن لَّدُنكَ رَحْمَةً ۚ إِنَّكَ أَنتَ الْوَهَّابُ
Wannan suna na Allah yana nufin 'Mai Bayarwa'. Yin zikiri da wannan sunan yana janyo kyautar Allah ta hanyoyin da ba a zato.
Adadi: A karanta 'Ya Wahhabu' sau 1000 ko sau 1400.
Lokaci: A yi shi bayan sallar Dhuha (walaha). Idan ba a samu dama ba, a yi shi tsakiyar dare.
Sai ayi huduba: 'Rabbana la tuzigh qulubana ba'da iz hadaitana wahab lana min ladunka rahmah, innaka antal Wahhab.'



Comments
Post a Comment