Sirrin samun arziki
Duk wanda yasamu wannan sirrin to kar yayi wasa dashi yaje ya aikata anbashi fisabilillahi
Kamar yadda kake ganin wannan hatimin shi zakasa ana rubutama kafa daya ko uku kanasha
Kokuma karubutashi a farar takarda sai kanade laya sai kadaura akan carbinka
Kanayin wuridin ARRAZAKU الرزاقkafa 339
Bayan sallar asuba ko isha'i
Zakaga budi nagaske


Comments
Post a Comment