BABBAN SIRRIN DAUKAKA

SIRRIN SAMUN DAUKAKA  IN SHA ALLAHU 
idan kana bukatar Samun daukaka da Shahara cikin sai kayi wannan Sirrin in Sha Allahu zaka Samu daukaka da Shahara cikin Abunda duk kasa agaba in Sha Allahu 
Ga Sirrin kamar haka
Za,ayi alwala ayi sallar nafila raka a biyu raka ar farko fatiha da ALAMNASHARAHA ta biyu fatiha da izaja a bayan sallama sai ayi 
istigfari Kafa 100 hailala Kafa 100 
Salatin Annabi Kafa 100 sai 
afara WURIDIN 
ورفعناه مكاناعليا
WARAFA,ANAHU MAKANAN, ALIYYA Kafa 999 sai ayi sujjada aroƙi Allah bukata
to haka za,ayi kullum har tsawon kwana 3 ko 7 ajere 
Bayan ankammala sai ayi sadakar dabino ko alawa Indai ka daure kayi wan Nan aikin daga lokacin zaka fara Samun daukaka cikin harkansa kasa Agaba INSHA ALLAHU  
Izininsa ayiwa Annabi SALATI S A W Karin bayani Kira ko WhatsApp 08109988689

Comments

Popular Posts